MediaWiki:Wm-license-gfdl-1.2-and-later
An bada damar a kofa, a yaɗa/ko sauya wannan kundi ƙarƙashin Lasisin GNU ta kyauta, Fitarwa na 1.2 ko duk wani fitarwa da zai biyo baya daga Gidauniyar Samar da Software ta Kyauta; ba tare da sauyin sashe ba, babu Rubutun Fuskar gaban shafi, kuma babu Rubutun bayan shafi. Kofi na lasisin na nan an sanya sa aciki ƙarƙashin sashen GNU Free Documentation License.